Far 31:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda namomin jeji suka yayyaga ban kawo maka ba, ni da kaina na ɗauki hasararsu. Ka kuma nemi abin da aka sace da rana ko da dare daga hannuna.

Far 31

Far 31:38-41