Far 31:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan shekaru ashirin da na yi tare da kai, tumakinka da awakinka ba su yi ɓari ba, ban kuwa ci ragunan garkenka ba.

Far 31

Far 31:37-43