Far 31:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da yake ka wawaka dukan kayayyakina, me ka samu na gumakanka a ciki? A tabbatar a nan yau a gaban dangina da danginka, su yanke shari'a tsakanina da kai.

Far 31

Far 31:35-41