1 Sar 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai macen ta ce wa Iliya, “Yanzu na sani kai mutumin Allah ne, Ubangiji kuwa yana magana ta wurinka.”

1 Sar 17

1 Sar 17:22-24