1 Sar 17:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga soro, ya kai shi cikin gida, ya ba uwar. Ya ce mata, “Ki gani, ɗanki yana da rai.”

1 Sar 17

1 Sar 17:22-24