Zak 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku roƙi ruwan sama daga wurin Ubangiji a lokacin bazara,Gama Ubangiji ne yake yin gizagizan hadiri,Shi ne yake bai wa mutane yayyafi.Shi ne kuma yake ba kowane mutum tsire-tsiren saura.

Zak 10

Zak 10:1-3