Zab 69:35-36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

35. Gama zai ceci Sihiyona,Ya sāke gina garuruwan Yahuza,Jama'arsa za su zauna a wurin, su mallaki ƙasar.

36. Zuriyar bayinsa za su gāje ta,Masu ƙaunarsa za su zauna a wurin.

Zab 69