Allah al'ajabi ne a tsattsarkan wurinsa,Allah na Isra'ila!Yana ba da ƙarfi da iko ga jama'arsa.Ku yabi Allah!