Zab 69:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka cece ni, ya Allah!Ruwa ya sha kaina.

2. Ina nutsewa cikin laka mai zurfi,Ba kuwa ƙasa mai ƙarfi,Na tsunduma cikin ruwa mai zurfi,Raƙuman ruwa kuwa sun kusa kashe ni.

Zab 69