Zab 132:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tuna, ya Ubangiji, da alkawarin da ya yi,Da rantsuwar da ya yi maka, ya Maɗaukaki, Allah na Isra'ila,

Zab 132

Zab 132:1-7