Zab 132:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan 'ya'yanka maza za su amince da alkawarina,Da umarnan da na yi musu,'Ya'yansu maza kuma za su bi bayanka su zama sarakuna,A dukan lokaci.”

Zab 132

Zab 132:10-13