Zab 132:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi wa Dawuda muhimmin alkawari,Ba kuwa za ka ta da alkawarin ba.Ka ce, “Za naɗa ɗaya daga cikin 'ya'yanka maza yă zama sarki,Zai yi mulki a bayanka.

Zab 132

Zab 132:1-14