L. Kid 34:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya ce wa Isra'ilawa, “Wannan ita ce ƙasar da za ku gāda ta hanyar jefa kuri'a. Ƙasar da Ubangiji ya umarta a ba kabilai tara da rabi.

L. Kid 34

L. Kid 34:12-15