L. Kid 22:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya buɗe bakin jakar, ta ce wa Bal'amu, “Me na yi maka, da ka buge ni har sau uku?”

L. Kid 22

L. Kid 22:23-30