Josh 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma shugabanni suka ce wa dukan jama'a, “Mun riga mun rantse musu da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila, don haka yanzu ba shi yiwuwa mu taɓa su.

Josh 9

Josh 9:11-25