Josh 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Isra'ilawa ba su kashe su ba, domin shugabannin jama'a sun rantse musu da sunan Ubangiji Allah na Isra'ila. Dukan jama'a kuwa suka yi gunaguni a kan shugabannin.

Josh 9

Josh 9:9-25