Ish 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan tuddai inda dā akan shuka amfanin gona, za su cika da ƙayayuwa, har da ba mai iya zuwa wurin. Zai zama wurin kiwon shanu da tumaki.”

Ish 7

Ish 7:23-25