Ish 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba wanda yake da ƙarfin hali da zai iya tafiya can, sai ko wanda yake da kwari da baka. Hakika ƙasar duka za ta cika da sarƙaƙƙiya da ƙayayuwa.

Ish 7

Ish 7:23-25