Ish 48:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da Ubangiji ya bi da mutanensa ta cikin busasshiyar hamada, mai zafi,Ba su sha wahalar ƙishi ba.Ya sa ruwa ya gudano daga cikin dutse dominsu,Ya tsage dutse, ruwa ya kwararo.

Ish 48

Ish 48:17-22