Ish 48:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku fita daga Babila, ku tafi a sake!Ku yi sowar albishir da farin ciki, ku sa a sani a ko'ina,“Ubangiji ya fanshi bawansa Isra'ila!”

Ish 48

Ish 48:10-22