Irm 49:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A waccan rana samarinta za su fāɗi adandalinta.Za a hallaka sojojinta duka,Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Irm 49

Irm 49:25-30