Irm 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma kun yi laifi fiye da na kakanninku. Kowannenku kuwa ya bi tattauran mugun nufin zuciyarsa, yana ƙin kasa kunne gare ni.

Irm 16

Irm 16:10-13