Ez 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda yawan abubuwa masu banƙyama da kika aikata, zan yi miki abin da ban taɓa yi ba, ba kuwa zan sāke yin irinsa ba.

Ez 5

Ez 5:6-10