Ez 30:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce,“Zan hallakar da gumakaDa siffofi a Memfis.Ba za a ƙara samun hakimi a ƙasar Masar ba,Saboda haka zan aukar da tsoro a ƙasar Masar.

Ez 30

Ez 30:10-17