Zan busar da Kogin Nilu,Zan kuma sayar da ƙasar ga mugaye.Zan sa ƙasar ta lalaceDa dukan abin da yake cikinta,Ta hannun baƙi,Ni Ubangiji, na faɗa.”