Dan 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da yake magana da ni, sai barci mai nauyi ya kwashe ni da nake kwance rubda ciki, amma sai ya taɓa ni, ya tashe ni tsaye.

Dan 8

Dan 8:17-21