Dan 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka sai ya zo kusa da inda nake tsaye. Da ya zo sai na firgita, na faɗi rubda ciki.Amma ya ce mini, “Ɗan mutum, wannan wahayi yana a kan lokaci na ƙarshe ne.”

Dan 8

Dan 8:15-22