2 Tar 24:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne waɗanda suka yi masa maƙarƙashiyar, Yozakar ɗan Shimeyat wata Ba'ammoniya, da Yehozabad ɗan Shimrit wata mutuniyar Mowab.

2 Tar 24

2 Tar 24:25-27