1 Tar 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ma'aka matar Makir ta haifi ɗa, ta sa masa suna Feres, sunan ɗan'uwansa kuwa Sheres. 'Ya'yan Feres maza, su ne Ulam da Rakem.

1 Tar 7

1 Tar 7:14-19