1 Sar 8:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

idan sun koma cikin hankalinsu a ƙasar da aka kai su bauta, har suka tuba, suka roƙe ka a ƙasar, suna hurta zunubansu da irin muguntar da suka aikata, ka ji addu'arsu, ya Ubangiji.

1 Sar 8

1 Sar 8:44-54