1 Sar 18:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Bayan 'yan kwanaki, sai Ubangiji ya yi magana da Iliya a shekara ta uku, ya ce, “Tafi, ka nuna kanka ga Ahab, ni kuwa zan sa a yi ruwan sama.”

2. Sai Iliya ya tafi.A lokacin kuwa yunwa ta tsananta a Samariya.

1 Sar 18