1 Sam 25:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Basirarki mai albarka ce, ke kuma mai albarka ce, gama kin hana ni zubar da jini da ɗaukar wa kaina fansa yau.

1 Sam 25

1 Sam 25:29-40