1 Sam 25:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya ce wa Abigail, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na Isra'ila, wanda ya aike ki ki tarye ni.

1 Sam 25

1 Sam 25:23-34