Zak 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kafa sansani kewaye da Haikalina saboda maƙiya,Don masu kai da kawowa.Ba wani azzalumi da zai ci su da yaƙi,Gama yanzu ni kaina na gani.”

Zak 9

Zak 9:5-9