Zak 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan ya tambaye ni ya ce, “Me ka gani?”Na amsa, “Na ga littafi mai tashi a sama, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu goma.”

Zak 5

Zak 5:1-8