Zak 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Mene ne kai, ya babban dutse? Za ka zama fili a gaban Zarubabel, zai kuwa kwaso duwatsun da suke ƙwanƙoli da sowa, yana cewa alheri, alheri ne ya kawo haka.’ ”

Zak 4

Zak 4:1-8