Zak 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana ce kowane annabi zai ji kunyar wahayinsa sa'ad da ya yi annabcin. Ba zai sa rigar gashi don ya ruɗi jama'a ba.

Zak 13

Zak 13:1-9