Zab 94:22-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

22. Amma Ubangiji yakan kāre ni,Allahna yakan kiyaye ni.

23. Shi zai hukunta su saboda muguntarsu,Ya hallaka su saboda zunubansu.Ubangiji Allahnmu zai hallaka su.

Zab 94