Zab 93:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji sarki ne!Yana saye da ɗaukaka, suturarsa ƙarfi ne.Hakika duniya ta kahu sosai a inda take,Ba kuwa za ta jijjigu ba.

2. Kursiyinka, ya Ubangiji, ya kahu tun daga farko,Kana nan tun fil azal.

3. Ya Ubangiji, zurfafan teku suna ta da muryarsu,Suna ta da muryarsu da ruri.

Zab 93