Zab 88:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Hasalarka ta bi ta kaina,Tasar mini da kake ta yi, ta hallaka ni.

17. Dukan yini sun kewaye ni kamar rigyawa,Ta kowace fuska, sun rufe ni.

18. Ka sa har abokaina na kusa sun yashe ni,Duhu ne kaÉ—ai abokin zamana.

Zab 88