Zab 87:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Allah ya gina birninsa a bisa tsarkakan tuddai,

2. Yana ƙaunar birnin Urushalima fiye da kowane wuri a Isra'ila.

3. Ya birnin Allah, ka kasa kunne,Ga abubuwan banmamaki da ya faɗa a kanka.

Zab 87