Zab 85:12-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Ubangiji zai arzuta mu,Ƙasarmu kuwa za ta ba da amfanin gona mai yawa.

13. Adalci zai yi tafiya a gaban Ubangiji,Yă shirya masa tafarki.

Zab 85