Zab 83:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Allah, kada ka yi shiru,Kada ka tsaya cik,Ya Allah, kada kuma ka yi tsit!

2. Duba, abokan gābanka suna tawaye,Maƙiyanka sun tayar.

Zab 83