Zab 78:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada su zama kamar kakanninsu,Jama'ar 'yan tawaye marasa biyayya.Ba su taɓa dogara ga Ubangiji da zuciya ɗaya ba,Ba su kuwa yi masa aminci ba.

Zab 78

Zab 78:4-17