Zab 78:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da ya kashe waɗansunsu,Sai sauran suka juyo gare shi suka tuba,Suka yi addu'a sosai a gare shi.

Zab 78

Zab 78:28-44