Zab 78:23-25 Littafi Mai Tsarki (HAU) Amma ya yi magana da sararin sama,Ya umarci ƙofofinsa su buɗe, Ya ba su tsaba daga sama,Da ya sauko musu da manna