Zab 74:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Don me ka yashe mu haka, ya Allah?Za ka yi ta fushi da jama'arka har abada ne?

2. Ka tuna da jama'arka waɗanda ka zaɓa su zama naka tuntuni,Ka tuna da jama'arka waɗanda ka fansa,Don su zama kabilarka.Ka tuna da Dutsen Sihiyona, inda zatinka yake!

Zab 74