Zab 73:21-23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Sa'ad da zuciyata ta ɓaci,Hankalina ya tashi,

22. Sai na zama wawa, ban fahimta ba,Na nuna halin dabba a gabanka.

23. Duk da haka ina tare da kai kullayaumin,Kana riƙe da hannuna.

Zab 73