Zab 68:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mawaƙa suna kan gaba, mabusa suna biye,A tsakiya kuwa 'yan mata suna kaɗa bandiri.

Zab 68

Zab 68:21-26