Zab 67:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Da ma dukan mutane su yabe ka, ya Allah,Da ma dukan mutane su yabe ka!

4. Da ma sauran al'umma su yi murna, su raira waƙa ta farin ciki,Domin kana yi wa jama'a shari'a ta adalci,Kana kuma bi da dukan sauran al'umma.

5. Da ma dukan mutane su yabe ka, ya Allah,Da ma dukan mutane su yabe ka!

Zab 67